
Kotu Ta Daure Magidanci Wata 18 A Gidan Yari Bisa Safarar Wiwi
A ranar Laraba ne kotun tarayya da ke garin Jos ta yanke wa wani magidanci mahaifin yara 15, mai suna…

Kotu Ta Ci Tarar Wani Dan Damfara Naira 250,000 A Abuja
Wata kotun tarayya da ke zama a Kubwa, yankin babbar birnin tarayya Abuja ta umarci wani matashi mai shekara 26…

Shekara 60 Da Samun ‘Yanci: Jawabin Buhari Ya Farfado Wa ‘Yan Nijeriya Da Fata
Sakataren watsa labarai na jam’iyyar APC a Akwa Ibom, Mista Nkereuwem Enyongekere, ya ce jawabin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari…

Maradona Na Argentina Ya Mutu
Shahararren dan kwallon duniya Diego Maradona ya mutu yana da shekara 60. An yi nasarar yin tiyata a kwakwalwar tsohon…

Daga Bello Hamza A dai dai lokacin da ake juyayin cika shekara 15 da rasuwar Dakta Yusuf Bala Usman (ya rasu ranar 24 ga wata…

GABATARWA Hukumar Gudanarwa ta GANDUN KALMOMI tare da haxin gwiwar OPEN ARTS, Kaduna, na kira ga masu sha’awa zuwa shiga GASAR RUBUTUN GAJERUN LABARAN HAUSA…

Makarantu a wasu sassan jihar Kano sun bi umurnin Gwamnatin jiha na rufe duk cibiyoyin ilimi da ke jihar domin kare yaduwar cutar COVID-19. Kamfanin…

Fitaccen tauraron fina-finan Hausar nan Adam Zango ya sanar da yin hijra daga arewacin Najeriya zuwa birnin Legas domin ‘tsira da lafiyarsa’. Jarumin wanda ya…