Bikin Sallah:Farashin Kayan Abinci Ya Tashi A Kasuwannin Yankin Abuja

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Farashin kayyain abinci dangin su doya dankalin turawa sun yi tashin gwauron zabo a kasuwanin yankin abbabn birnin tarayyya Abuja, amma kuma farashin shinkafa da wake da kuma gari suna nan basu yi tashi ban mamaki ba.

Bincike na musamma ba kamganin diklacin labarai na Nijetiya ya gudanar ta tabbatar da haka a ranar Laraba.

Doya guda biyar a haln yanzu ana sayar das hi a N5,500 zuwa N6,000 duk da cewa, ya dandanta da girman doyan, irin wannan doya ne kuma ake sayar das hi a kwanakin baya a N3,000 zuwa N4,000.

Wani mai sana’ar sayar da doya, mai suna Musa Ibrahim, ya tabbata da Karin kudadeden da aka amu a farashin doyan.

Haka kuma wani sayar da dankalin turawa mai suna, Adamu Suleiman, ya tabbata da karuwar farashin dankalin turawa a daidai wanna lokacin da ake hadahaar sallah a yankin babbar birnin tarayyarr. Yan kasuwan sun kuma tabbatar da cewa, an samu Karin jama’a masu hadahadar sayen kayyaki a kasuwannin mu a wannan lokacin.

Share.

About Author

Leave A Reply