
A wannan bidiyon, an nuna yadda masu zanga-zangar Allah Wadai da kisan Floyd suka yi arangama da ‘yan sanda a yankin Portland na Amurka. Ga…
A wannan bidiyon, an nuna yadda masu zanga-zangar Allah Wadai da kisan Floyd suka yi arangama da ‘yan sanda a yankin Portland na Amurka. Ga…
Gwamnnatin jihar Zamfara ta kara cibiyoyin raba abinci a jihar daga 150 zuwa 803. Shugaban kwamitin yada labarai na kwamitin ciyar da al’umma abinci azumi,…
Wannan shi ne faifen muryar Abubakar Shekau wanda ya saki a yau Juma’a. Jaridar Tantabara Hausa ta samu wannan Faifen ne daga HumAngle. Latsa nan…
Wannan shi ne jawabin tsohon Kakakin Majalisar Nijeriya, Ghali umar Na’abba. Inda ya karyata batun mutuwarsa.
Rahotanni daga Kasar Indiya sun tabbatar da cewa dan wasan fima-fimai na Bollywood, Irrfan Khan ya Rasu. Irrfan Wanda shahararren dan fim ne a Indiya,…
Wannan shi ne bidiyon Zanga-zangar da Jama’a suka yi a Jihar Filato sakamakon dokar hana fita da aka sa a Jihar. A Zanga-zangar sun yi…
Mawaki Ibrahim Ahmad Rufa’i wanda aka fi sani da Deezell ya maka ‘yar wasan hausa, Maryam Booth a kotu bisa zargin cin mutuncinsa. Idan dai…
A kokarinsu na kawo gyara a masana’antar fina finan hausa da aka fi sani da Kannywood, shahararrun masu shirya fim dinnan su uku, Abukaar Bashir…