
Daga Hussaini Baba, Gusau Rahotanni daga Jihar Zamfara sun tabbatar da cewa an sace wasu ma’aikatan wucin-gadi biyu na Hukumar INEC. Su dai wadannan Ma’aikatan…
Daga Hussaini Baba, Gusau Rahotanni daga Jihar Zamfara sun tabbatar da cewa an sace wasu ma’aikatan wucin-gadi biyu na Hukumar INEC. Su dai wadannan Ma’aikatan…
Rahotanni daga Jihar Kaduna sun tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar ta nada Ahmed Nuhu Bamalli a Matsayin Sabon sarkin Zazzau. Rahotannin sun ce a yau…
Rahotanni daga Jihar Borno sun tabbatar da cewa Kungiyar Boko Haram ta sake kai wa tawagar Gwamnan Jihar, Babagana Zulum farmaki. Majiyarmu ta ce, tawagar…
Tsohon Babban Daraktan Bankin nan na ‘First Bank of Nigeria Plc’ Dr. Dauda Lawal ya mayar da martani ga tumbukakken tsohon Shugaban EFCC, Ibrahim Magu.…
Ranar Laraba mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari kan tawagar Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno, a cewar rahotanni daga jihar. Majiyoyi daga jami’an tsaro…
Tsohon Minista kuma babban attajiri Sama’ila Isa Funtuwa ya rasu cikin daren nan. Funtuwa ya Rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya. Majiyarmu ta ce…
Ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama, ya kamu da cutar korona, kuma tuni dai ya killace kansa. Onyeama ya bayyana haka ne a shafinsa na Twitter…
Rahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa an sako tsohon Shuganan Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa, IBRAHIM magu. Idan dai…
Rahotanni daga Katsina sun tabbatar da cewa wasu ‘Yan Bindiga sun kai hari a kauyen Dangeza dake Karamar Hukumar Batsari. Majiyarmu ta Jaridar Taskar Labarai…
Rahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa Rundunar ‘yan sandan sirri na Nijeriya DSS sun Cafke Shugaban Hukumar yaki da cin hanci…