
Cutar Korona ta yi ajalin Sadiq al-Mahdi tsohon firaministan kasar Sudan, kamar yadda jam’iyyar shi ta bayyana. Mahdi mai shekaru 84 shine zababben shugaban na…
Cutar Korona ta yi ajalin Sadiq al-Mahdi tsohon firaministan kasar Sudan, kamar yadda jam’iyyar shi ta bayyana. Mahdi mai shekaru 84 shine zababben shugaban na…
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, na samun kulawar likitoci bayan samunsa da aka yi dauke da cutar korona, cewar likitansa. Likitansa, Sean P Conley, cikin…
Shugabannin Kasashen duniya na cigaba da aikewa da sakon ta’aziyar rasuwar Sarki Sabah al-Ahmad Al-Sabah na Kuwait wanda ya rasu jiya yana da shekaru 91…
Kasar Isra’ila ta taya gwamnati da al’ummar Nijeriya bikin cika shekara 60 da samun ‘yancin kai, tana mai yaba alakar da ke tsakanin kasashen biyu…
Shugaban kasar Venezuela, Nicholas Maduro ya bayyana kasar Amurka a matsayin wacce ta ke zama barazana ga zaman lafiyar duniya. “Amurka a yau ita…
Ofishin jakadancin Nijeriya a Canada ya ce zai dawo da harkokinsa ranar Alhamis. Hakan na zuwa ne bayan share wata shida da rufe ofishin…
‘Yan Majalisar Indiya 17 ne suka kamu da cutar korona ranar Litinin. 12 daga cikin wadanda suka kamu da cutar ‘yan jami’yya mai ci ce…
Shugaban kasar Ghana, Farfesa Nana Akufo-Addo, ya bayyana aniyyarsa na waiwayar dokar ta da ta wajabta wa bakin ‘yan kasuwa biyan dala miliyan daya kafin…
Ranar Alhamis kasar Malaysia ta ce ba za ta bari wani mutum daga kasashen da aka samu sama da mutum 150,000 da cutar korona ba…
‘Yan kutse sun yi wa shafin Twitter na Firamistan kasar Indiya, Narendra Modi, dandatsa ranar Alhamis, a cewar kamfanin sadar da zumuntan. An ga wasu…