
A yau 30 ga watan Afrilu daidai da 29 ga watan Ramadana ne tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Dr. Abubakar Bukola Saraki ya gudanar da…
A yau 30 ga watan Afrilu daidai da 29 ga watan Ramadana ne tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Dr. Abubakar Bukola Saraki ya gudanar da…
Wannan shi ne hoton Sarkin Fulanin Papu, watau Maigarin Mazoji dake karamar hukumar Matazu Alh. Dikko Usman. Wanda ‘yan bindiga suka kashe a daren yau…
Wadannan sune hotunan yadda aka bizne mutum sama da 40 da da ‘yan bindiga suka kashe a garin Kadisau dake Karamar Hukumar Faskari ta Jihar…
Bude nan don kallon hotunan sallar Juma’a ta yau a Villa. Wacce Shugaba Buhari ya samu halarta.
Wannan shi ne hoton yadda Shugaba Buhari ya gudanar da sallar Idi yau a Fadar gwamnati da ke Abuja.
Daga Idris Khalid A yau Asabar 23 ga watan Mayu ne Shaikh Dahiru Usman Bauchi, ya gudanar da Sallar Idi karama a gidansa da ke…
Majiyar Jaridar Tantabara Hausa daga Jihar Bauchi ta tabbatar mata da cewa an samu asarar rai a gobarar da ta tashi a Kasuwar Muda Lawal.…
Wannan shi ne hoton Laburaren tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
A yau ne tsaffin daliban kwalejin tsaro ‘Nigerian Defence College’ suka yi taro cikin jerin shirye-shiryen babban taronsu karo na 10 da za a gabatar…
Hotunan yadda zaman majalisar zartarwar gwamnatin Nijeriya ya gudana a yau Laraba. Shugaba Buhari ne ya jagoranci zaman a fadarsa da ke Abuja.