
Daga Umar Shuaibu Ba abin mamaki ba ne idan mutum ya ce akwai masana’antu daban-daban a cikin wannan duniyar tamu da suka kware wurin ƙera…
Daga Umar Shuaibu Ba abin mamaki ba ne idan mutum ya ce akwai masana’antu daban-daban a cikin wannan duniyar tamu da suka kware wurin ƙera…
Rubuce yake a tarihi cewa, duk yadda gwamnati ta kai wurin yin kokari domin magance matsalolin da gwamnatocin baya suka gadar mata, sai an samu…
Tsaro shi ne abu na farko, mafi muhimmanci a wurin kowacce gwamnati, musamman a gwamnatin Dimokradiyya irin Nijeriya. Wannan ne ya nuna dalilin da ya…
Jigo a tsarin shugabanci na Dimokradiyya shi ne jagoranci na gari da yin komi a bayyane. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da wannan a…
A lokaci na Dimokradiyya, musamman wanda aka kwaikwayo tsarin dimokradiyyar Amurka, an yi bayanin yadda ake zaben Shugaban Kasa, da kuma idan bukatuwar hakan ta…
A tarihin Nijeriya, wasu tsirarun baragurbi a rundunar ‘yan sandan sun yi ta yin ayyukan assha da ya shafa wa gaba daya rundunar kashin kaji.…
Wannan kiraye-kiraye da ake ta faman yi na a daidaita fasalin Nijeriya abu ne mai fuskoki da yawa. Wadanda suka cika kafafen sadarwa da wannan…
A wannan karon ma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da muradin gwamnatinsa na son fitar da sama da mutum miliyan 100 daga talauci. Wannan,…
A makonnin baya, Nijeriya ta cika da korafi kan karin kudin man fetur da wutar lantarki. Kungiyar Kwadagota Nijeriya (NLC), Kungiyar ‘Yan Kasuwa ta Kasa,…
Marigayi Mahatma Ghandi ya taba cewa kafafen watsa labarai manyan turaku ne wurin kawo sauyi. Sai dai ya yi gargadin cewa idan aka tafiyar da…