
Sakataren watsa labarai na jam’iyyar APC a Akwa Ibom, Mista Nkereuwem Enyongekere, ya ce jawabin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ranar Alhamis ya…
Sakataren watsa labarai na jam’iyyar APC a Akwa Ibom, Mista Nkereuwem Enyongekere, ya ce jawabin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ranar Alhamis ya…
Daraktan kafan watsa labarai na ‘Voice of Nigeria’, VON, Osita Okechukwu, ya ce akwai yiwuwar a shekarar 2023 jam’iyyar APC ta bai wa dan Kudu…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta bukaci jam’iyyun siyasa da su samar da yanayin da za a yi zaben gaskiya da kuma…
Gwamna Mai Mala Buni, Shugaban Kwamitin rikon kwarya na APC, ya gana da dan takarar jam’iyyar a zaben da aka yi a jihar Edo ranar…
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ce Gwamnatin Tarayya a shirye ta ke waje tallafa wa matasa don amincewa da kudurin haramta kalaman batanci da…
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sake lashe zaben gwamnan jihar a karo na biyu, karkashin inuwar jam’iyyar PDP. Ya samu kuri’a mafi…
Gwamna Nyesom Wike na Ribas ranar Asabar ya yaba wa Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, da jami’an tsaro kan gudanar da zaben…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ce dalilin da ya sa aka sami jinkiri wajen tattara sakamakon zabe a Edo saboda lattin…
Wasu da suka kada kuri’a a zaben gwamnan da aka yi a jihar Edo, cikin karamar karamar hukumar Ikpoba-Okha ta jihar sun nuna jin dadinsu…
Wata kungiya wacce ba ta siyasa ba, mai suna ‘National Consultative Front’ a turance ta tir da fara sayar da kuri’u da aka fara tun…