Rahotanni daga Jihar Bauchi sun tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar ta Janye dokar da ta sanya na hana zirga-zirga a fadin Jihar.
Sanarwar janye wannan doka ta fito ne a taron menama Labarai da Mataimakin Gwamnan Jihar, Sanata Baba Telah ya fitar yau Alhamis a gidan Gwamnatin Jihar.
Sai dai, gwamnatin na Bauchi ta ce, har yanzu dokar hana shige da fice a iyakokinta tana nan daram.
1 Comment
Allah Samudace