Gasar Champions League: Man. City Ta Yi Wa Madrid Rashin Mutunci

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

A daren jiya Juma’a ne Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta yi wa Kungiyar Madrid rashin mutunci.

Kulob din Manchester City wacce ke Ingila ta amshi bakuncin Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid daga Sipaniya.

Wasan da aka gabza an tashi 2 da 1. Inda Man. City ta samu Nasarar zura kwallaye biyu, ita kuma Madrid ta tsira da Kwallo tilo.

Bayan cika mintuna 90 na wasa, an yi jimillan wasannin biyu inda Manchester City ta samu kwallaye 4 ita kuma Real Madrid na da 2.

 

Awesome
  • User Ratings (0 Votes) 0
Share.

About Author

Leave A Reply