Gwamnan Nasarawa Ya Jaddada Aniyarsa Na Samar Wa Al’ummar Jihar Ababen More Rayuwa

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya kara jaddada aniyar gwamnatinsa na samar wa al’umma ababen more rayuwa a fadin jihar.

A ranar Laraba ne Gwmanan ya bayana haka a yayin da ya ziyarci garin su mai suna Andaha da ke karamar hukumar Akwanga a jihar.

Ya kuma bayar da tabbacin cewa, gwamnatnsa za ta bunkasa rayuwar al’ummar jihar ba tare da nuna banbanci ba.

Gwamnan ya kuma mika godiyarsa ga al’ummar da suka kawo masa ziyarar ya kuma yi al’kawarin tallafa wa rayywar su yadda ya kamata.

Ya kuma nemi karin goyon baya daga al’umma don samun nasarra gwamnatinsa, ya kuma nemi su zauna lafiya da juna ba tare da tshin hankali ba.

 

Share.

About Author

Leave A Reply