Wannan shi ne hoton Sarkin Fulanin Papu, watau Maigarin Mazoji dake karamar hukumar Matazu Alh. Dikko Usman. Wanda ‘yan bindiga suka kashe a daren yau Asabar.
Awesome