Majiyar Jaridar Tantabara Hausa daga Jihar Bauchi ta tabbatar mata da cewa an samu asarar rai a gobarar da ta tashi a Kasuwar Muda Lawal.
Majiyar ta mu ta ce gobarar wacce ya auku yau Alhamis ta yi sanadin salwantar ran mutum daya, motoci biyar, keke-napep (a daidata sahu) daya, da kuma baburan hawa shida.
Ga wasu hotunan barnar da ta yi: