Hotunan Taron Tsaffin Daliban “Nigerian Defence College”

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

A yau ne tsaffin daliban kwalejin tsaro ‘Nigerian Defence College’ suka yi taro cikin jerin shirye-shiryen babban taronsu karo na 10 da za a gabatar kan harkar tsaro cikin shekarar nan ta 2020.

Ga hotunan da Jaridar Tantabara Hausa ta dauko muku:

Jerin mahalarta taron bayan an kammala

Share.

About Author

Leave A Reply