Mabiya Ronaldo Sun Kai Miliyan 300 A Kafar Instagram

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Daga Umar Shuaibu

Mabiya shahararren dan wasan kwallon kafan kasar Portugal da kuma kungiyar kwallon kafa na Juventus, Cristiano Ronaldo a shafin sada zumunta na Instagram sun cika miliyan 300 a ranar Juma’a 18 ga watan Yuni, 2021.

Ronaldo shine dan Adam na farko da ya samu wannan adadin mabiya a kafar ta Instagram.
In ba a manta ba, Ronaldo shine mutum na farko a duniya da mabiyan sa suka kai miliyan 200 a kafar ta Instagram a kwanakin baya.

Share.

About Author

Leave A Reply