Shahararren dan kwallon duniya Diego Maradona ya mutu yana da shekara 60.
An yi nasarar yin tiyata a kwakwalwar tsohon dan wasan kwallon kafar na Argentina kuma kocinta a farkon watan Nuwamba.