Yanzu-yanzu: An Saki Tsohon Shugaban EFCC, Ibrahim Magu

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Rahotanni daga Babban Birnin Tarayya, Abuja sun tabbatar da cewa an sako tsohon Shuganan Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa, IBRAHIM magu.

Idan dai ba a manta an cafke Magu ne a Litinin din makon da ya gabata bisa tuhumar almundahana da rashin gaskiya.

Cikakken rahoto na tafe.

Awesome
  • User Ratings (0 Votes) 0
Share.

About Author

Leave A Reply