Yanzu-yanzu: El-Rufai Ya Nada Ahmed Nuhu Bamalli A Matsayin Sabon Sarkin Zazzau

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Rahotanni daga Jihar Kaduna sun tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar ta nada Ahmed Nuhu Bamalli a Matsayin Sabon sarkin Zazzau.

Rahotannin sun ce a yau ne Gwamnatin Nasiru el-Rufai ta fid da wannan sanarwa.

Idan dai ba a manta ba, a kwanakin baya ne Allah Ya yi wa sarkin Zazzau, Shehu Idris rasuwa.

 

Share.

About Author

Leave A Reply