Yanzu-yanzu: Gaskiya Obasanjo Ya Fadi Kan Gwamnatin Buhari, Inji Farfesa Soyinka

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Daga Muhammad Kabir Yakasai

Wanda ya taba lashe kambun girma ‘Nobel’, Farfesa Wole Soyinka ya goyi bayan zantukan Obasanjo kan rarrabuwar Kawuna a Nijeriya.

Soyinka ya fadi haka ne a yau Talata, inda ya ce Nijeriya a karkashin Shugaba Muhammadu Buhari ta kusa karewa saboda tsabar rarrabuwar kawunan da ake fama da shi.

Farfesa Soyinka ya ce duk da cewa shi ba masoyin Obasanjo ba ne, wanda a cewarsa Obasanjon na da hannu wurin rusa Nijeriya, amma zantukansa kan Gwamnatin Buhari gaskiya ne.

Share.

About Author

Leave A Reply