Yanzu-yanzu: Shugaban Rundunar Sojan Kasa Ta Nijeriya Ya Rasu

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Shugaban rundunar sojan kasa ta Nijeriya, Ibrahim Attahiru ya rasu a hatsarin jirgin saman rundunar sojin. Rahotanni suna cewa zuwa yanzu babu labarin wani da ya sha a hatsarin.

Rahotanni sun tabbatar da jirgin ya yi hatsari ne a filin jirgin sama ma jihar Kaduna, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta rawaito.

Cikakken Labari na nan tafe…

Share.

About Author

Leave A Reply